Zamu dauki matasa 774 aiki don yaye musu kuncin rayuwa - Buhari - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Zamu dauki matasa 774 aiki don yaye musu kuncin rayuwa - Buhari


Shugaba Buhari a ajiya daya ke yin jawabi wa yan kasa Na murnan ranar ranar dimukradiyya,  ya bayyana gwamnatin sa tayi nisa wajen naimawa Matasa kimanin 774 aiki a duk fadin kasar nan domin saukaka musu rayuwa la'akari da yadda cutar nan ta kovid ta nakasar da ayyukan jama'a da da yawa. 

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce Gwamnatin sa ta fara wani gagarimin shiri na gaggauwar daukar matasa 774,000 aiki na musamman, domin yaye musu kuncin rayuwar da jama’a suka shiga sanadiyyar barkewar cutar Coronavirus.

Tuni yan kasar suka fara nuna muhawarar su akan abun da Shugaban ya fada wasu na ganin kawai zance ne wanda ba cikawa za'ayi ba. 

Shugaban ya kuma kwatanta cutar da mafi nunin cuta da takeyi wa africa barna a a wannan zamanin, yayin da kwararru na ke ganin an kawo karshen cutar. 

Drop Your Comment

0 Comments