Yayi ma yar cikin sa fyade kuma ya jefa yar da ta haifa a kwata - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yayi ma yar cikin sa fyade kuma ya jefa yar da ta haifa a kwata

Wannan abun kunyar bazai taba karewa a nan kusa ba wani azzalumin uba yayi ma yar cikin sa fyade kana ya jefa yar da diyar tasa ta haifa a kwata saidai ya shiga hannu shi mutumin,

Inda kuma a ka tabbatar da ya aikata laifukan ko alamun nadama babu a tarr dashi wannan kenan allah ya kawo karshen wannan al'amari amim. Zakubi sauke video din domin jin abun da mutumin ya fada dakuma halin da ake ciki akan casr din

Ku danna kan hoton saman nan domin jin abun da ke wakana ko kuyi amfani da opera.

Drop Your Comment

0 Comments