Yanzun nan Buratai ya fadawa Buhari Masu Taimakawa yan Boko Haram - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yanzun nan Buratai ya fadawa Buhari Masu Taimakawa yan Boko Haram

Shugaban sojojin Nigeria L.T Buratai ya fadawa shugaba buhari masu taimakawa Yan kungiyyar Boko Haram,

L.t buratai yace a cikin jami'an Nigeria su da kuma manyan kasar nan sune suke taimakawa yan ta'addan, ya bayyana badan suba da yanzu sunga karshen kungiyyar Boko haram.

Duk abun da jami'an mu suke yi su wa'incan jami'an suna ha'intar mu suna sayar da sirrikan mu zuwa gun yan ta'addan wannan shine yake dada daga mana hankali Yayin da kullum suke a saje damu ba lalle bane musansu duka.

Kwanan nan dai mayakan na BH suna ci gaba da cin karen su babu babbaka musamman a yankunan maiduguri.

Drop Your Comment

0 Comments