YANZU MUKA FARA SON KA BABA BUHARI - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

YANZU MUKA FARA SON KA BABA BUHARI


YANZU MUKA FARA SON KA BABA BUHARI

Inji Maryam Bako

Ko Akwai Karya A Nan?

-Buhari Ba Barawo Bane.
-Buhari Ba Azzalimi Bane.
-Buhari Ba Mayaudari Bane.
-Buhari Ba Makaryaci Bane.
-Buhari Ba Maha'inci Bane.

Makiyanka ma sun amince da kai.
Wallahi Tallahi muna da yakinin Baba Buhari ba zai yi duk wani abu da zai cutar da al'ummar Nijeriya ba. Dan haka ko me za'ace muna tare da Baba Buhari. Kuma ba za mu daina yi masa addu'ar fatan alkairi ba.
.
* Ya Allah ka taimaki Baba Buhari.
* Ya Allah ka kare Baba Buhari.
* Ya Allah ka albarkaci gwamnatin Baba Buhari.
* Ya Allah ka bunkasa gwamnatin Baba Buhari.
* Ya Allah ka Habbaka Gwamnatin Baba Buhari.
* Ya Allah ka karawa Baba Buhari karfin gwuiwar cigaba da yaki da azzaliman kasar nan.
Amin, Allah Ya Amsa.

Drop Your Comment

0 Comments