Yadda nayi wa mata 80 Fyade - Wani saurayi - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yadda nayi wa mata 80 Fyade - Wani saurayi


Wani Matashi a jahar kano ya bayyana cewa lalle yana yiwa mata fyade inda aka kiyasta fyaden da yayi bazasu kirguba. Yakan bi duk wacce ta masa da gudu har sai ya cinma bukatar sa.

Wani rahoton shirin In Da Ranka na Freedom Radio ta bibiya ya bayyana cewa a cikin matan da mutumin mai suna Maisiket ya yi wa fyaɗe har da wata tsohuwar ‘yar shekara 80.

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano, ta bakin Mai Magana da Yawunta, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, tabbatar da kama Maisiket, ya kuma ce za su gurfar da shi a gaban kotu.

A kwanan nan dai ana dada samun case din fyade sai yawaita sukeyi duk kuwa da hukumomi na kokarin ganin an kawo karshen sa sai dai har ya zuwa yanzu abun ya ci tura.

Jahar ta kano tana daga cikin jahohin da ake samun wa'innan kes din, biyo bayan yawan jama'an da jahar take dashi, wasu na danganta fyade da shigar banza da matan keyi.

Drop Your Comment

0 Comments