Yadda aka yimin fyade a rayuwa ta -Rahama sadau - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yadda aka yimin fyade a rayuwa ta -Rahama sadau

Jaruma rahama sadau ta bayyana an taba yimata fyade kana ta bayyana yadda abun ya wakana duk zakuji daga bakin ta ta hanyar sauraran wannan video dake sama,  ta bayyana abun da ya faru din a matsayin kaddara ta kuma ce babu yadda zatayi ta barwa allah komai.

Saidai wannan maganar nata ya jawo cece-kuce dukda a kwankin baya ne tayi shi, yayin da wasu ke ganin tayi sakarci da ma bata bayyana wa kanta wannan tonon sirri ba saidai ta zabi ta bayyana wannan ne saboda duk me auran ta ya kwan da sanin ga fa halin da ake ciki.

Ku danna video kuji me ya wakana

Drop Your Comment

0 Comments