Yadda aka kashe bilyan 3 a kokarin kawar da cutar korona a kaduna - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Yadda aka kashe bilyan 3 a kokarin kawar da cutar korona a kaduna

Gwamnatin jahar kaduna ta sanad da  kudaden da ta kashe sun kai  zunzuru tun naira biliyan uku akokarin fada da cutar nan ta kovid,  kudaden an kashe sune duk ta hanyoyin da suka dace sai dai har ya zuwa yanzu cutar bata kau daga jahar ba.

Sabanin wasu jahohin da cutar ta fara neman gushewa, kudaden da ake kashwa a jahar na kaduna na iya qaruwa ta yiyuma ninkin ba ninkin ya dadu bisa ga cutar har ya zuwa yanzu ba'a kaiga kawo karshen taba..


Ganin karshen cutar dai kusan shine burin gwamnatin na kaduna, kuma tana kaikawo domin ganin ta fidda yan jahar daga kunya ganin ta fatattaki cutar.

Drop Your Comment

0 Comments