Tsohon shugaban kasa kuma daya daga cikin dattijan Nigeria olusegun Obasanjo ya ja kunnen gwamnati kan cewa yanzu ne daidai lokacin da ya dace a sanya dokar kulle domin annobar ta fi yin kisa a yanzu.

A baya dai tsohon Shugaban ya nuna bai yarda da akwai wannan cutar ta Corona Ba, to ko meyasa tsohon Shugaban ya yarda da akwai cutar a yanzu?


Kamar yadda jaridar New africa hausa ta rubuta a rubutun ta ta ayyanabtsohon shugaban kasar dabya furtabcewa:

Ina Kira ga Gwamnatin Najeriya kan ta dawo da Dokar ta baci kan Coronavirus tare da Hana Zirga Zirga, domin Yanzu ne Cutar take Yaduwa ba kamar Bayaba ~ Cewar Tsohon Shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo