Wannan budurwan tana kuka tana maganar dole abarta ta fita ka kalli abun nan zai baka mamaki yadda yayan hausawa suke lalacewa,  laifin na maza ne ko na matan ya kamata kowa ya kula da tarbiyyar yayan sa hade dana ahlin sa.

Zaku iya kallon wannan videon ta hanyar danna kan hoton dake sama kokuma kuyi amfani da opera wajen saukar dashi zuwa kan wayoyin ku.

Ku kasance damu akoda yaushe domin sanin halin da yanayin samarin yanzu da matan yanzu suke ciki sai jun jiku.