Wannan mummunan lamari dai ya faru ne a ranar Asabar din data gabata, 13/6/2020. Me magana da yawun ‘yansandan jihar, SP Ikeokwu Godson Orlando ya tabbatarwa da TMS Media faruwar lamarin.
An bayyana sunayen wadannan masoya da suka mutun da Cynthia Obieshi da kuma Samuel Osuji.

Videon wannan mummunan al'amarin zai baka mamaki danna wannan hoton dake kasa dan kallon yadda abun yakasance