Wannan Abun zai saka kuka, munada Shuwagabbani kuwa? - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Wannan Abun zai saka kuka, munada Shuwagabbani kuwa?


Ba su mallaki manyan gidaje ba, suna rayuwa a bukkoki da gidajen ƙasa.

Wasu cikin su ko takalmin sawa ba su mallaka ba. Ba su da katifar da za su kwanta sai tabarmi. A haka suke rayuwarsu ba tare da ƙorafi ba.

Amma yau an wayi gari an kashe musu dabbobi, an ƙone musu abincinsu, an kashe musu mazajensu, an tilasta musu barin garin su, sun fita ba su san ina suka nufa ba, ba kuma su san me za su ci ba. Me suka yi muku ne? Don Allah ku yafe musu ku bar su su yi rayuwarsu

Drop Your Comment

0 Comments