Wannan sojan ya bayyana irin abubuwan da yake faruwa a harkan tsaro ya bayyana yadda yan boko haram suke samun makamai da yadda gwamnati take koya musu fada a boye.

Zaku iya shiga ku kalla ko ku sauke a wayar ku yanzun nan in kun danna kan video din.