Wanda Yafi Kowa Mabiya Zai samu Kyauta, Gareku Masoya. - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Wanda Yafi Kowa Mabiya Zai samu Kyauta, Gareku Masoya.

Wata Kungiya Mai Zaman kanta ta shirya Bada Kyauta Ga Gwarzon Mawaki Da Yafi Samun Mabiya wato (Fans) wanda suka shirya zaben ta kafar sadarwar zamani sun shirya zaben ne Yadda zaka Je gaban sunan gwanin ka da kafi so zakaga alamar √ good kenan sai kazaba.

Abunda Yafi Burgewa ga wannan zaben hatta su kansu mawakan suna bibiyan Yadda zaben zai gudana a online din

Yadda zakayi dan kazabi Naka Gwanin wanda kafison wakar sa

Zaka danna wanan Hoton dake kasa

Zai kaika Gunda zaka ga sunayen mawakan da hotunan su sai kaje kan wanda kake son zaba zakaga alamar √ sai kadanna a gaban naka jarumin.

Kar kuman ta Wannan hoton dake kasa zaku danna yakaiku wajen bajakolin zaben

👇👇👇

Drop Your Comment

1 Comments