Ankama Wanda suka Kai mummunan Hari a wani kauye a Katsina sun kashe sama da mutane 20 Allah Ya kyauta

Saurari Videon Kaji Yadda Ake musu tambayoyi da abun ban haushi mutanen Arewa sai dai mucigaba da Addu'a abun nasu kuma ba dadin ji

Kalli videon anan inkadanna hoton dake kasa