Videon wani matashi da jami'an tasaro suka kama wanda yafitar da wasu hotunan alert da wasu abubuwan da yake ikrari cewar daga gwamna ganduje suke
Sai dai gwamnati ta musanta haka
Ga videon yadda lamarin ya kaya tsakaninsa da jami'an tsaro ga mai bukatar kallon cikakken yadda abun ya faru da kuma dalilan fitar da wannan hotunan da matashin yayi
Domin Kallo a online danna nan
Inkana da Bukatar download a cikin wayarka kuma zaka Iya danna hoton dake kasa don save nasa akan wayarka
0 Comments