Farfesa Ango abdullahi ya qara nuna takaicin sa na yadda har yanzu gwamnati ta kasa komai akan abubuwan ta'addancin da ke ci gaba da faruwa a sassan kasar nan,

inda ya bayyana cewar tun
" Dama Can Buhari Bai Cancanci Sake Cin Zabe Ba Saboda Rashin Ingancinsa" A Cewar Farfesa Ango Abdullahi.

A tsammanin mu kamai zai tafi daidai saidai kash da hawan sa sai komai ya sake damewa, wannan abun kaico ne yan Nigeria dai allah ne gatan su.

Har yanzu yan Nigeria basu cire tsammanin samun Ingantaccen rayuwa ba daga wannan gwamnati na Apc duk da a yanzu  rayuwar jama'a da dama na cikin kunci da abun a yi kaico.