Tsarin Almajiranci Baya amfana ma Arewa komai Balle Nigeria - El'rufa'i - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Tsarin Almajiranci Baya amfana ma Arewa komai Balle Nigeria - El'rufa'i


Gwamnan jahar kaduna malam nasir Elrufa'i har yanzu na nan akan bakar sa na haramta tsarin almajiran ci kamar yadda ya sake sanarwa manema labarai,  ya tabbatar da cewa tsarin na almajiranci ba wani amfani da yake yiwa arewa bare Nigeria.


Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai ya yi magana game da tsarin karatun almajiranci, inda ya kushe shirin, ya ke cewa dole a dakatar da shi domin ba ya da wani amfani ma yan kasar. 

Sannan gwamnan yace dole za'a hana tsarin almajiran ci din a fadin jahar kaduna, inda a yanzu gwamnatin sa take kan fitta wasu tsaruka wanda daga zarar sun kammalu ba wani almajiri da za'a bari a jahar ta kaduna. 

kamar yadda yace gwamnan:
 El-Rufai ya ce gwamnatinsa ta Kaduna ta fara aiki a kan dokar da za ta haramta tsarin. Idan wannan doka ta samu shiga, babu mahaifin da zai tura yaronsa almajiranci.

Drop Your Comment

0 Comments