Sarkin Waƙa Nazir ya nemi afuwar Ali Nuhu - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Sarkin Waƙa Nazir ya nemi afuwar Ali Nuhu

Sarkin Waƙa Nazir ya nemi afuwar Ali Nuhu Tsohon Sarkin Waƙar San Kano Nazir Ahmad ya nemi afuwar jama'a bisa kuskure da ya yi wurin rubuta sakon ta'aziyyar mutuwar mahaifin Ali Nuhu a lokacin da jaruma Hafsat Idris Barauniya ta wallafa a shafinta.

Mawakin ya wallafa a shafinsa da cewa; "Jama’a a gafarcrni typing error ne GOD naso rubutawa".


Drop Your Comment

0 Comments