Rarara ya saki sabuwar waka akan halin da yan Nigeria ke ciki - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Rarara ya saki sabuwar waka akan halin da yan Nigeria ke ciki

Saurari wannan wakar da shahararren mawakin siyasar nan wato kahutu rarara ya rangada akan halin kuncin da talakawan Nigeria suke ciki a wakar nan mawakin yayi ruwa yayi tsaki wajen gayawa  shuwagabanni halin da kasar nan take ciki kana ya bukaci a gyara.

A gefe guda kuma ya bukaci talakawa da suyi hakuri komi zai wuce wakar ta bada gudummawa sosai kowa zai iya saurarar wakar.


Ta hanyar amfani da brausan ka sai ka danna kan hoton dake sama domin jin wakar

Drop Your Comment

1 Comments