Hamisu Breaker Yayi Breaking Record a wanan shekarar cikin video Yadda Nura M Inuwa Yake Jinjina masa tare da bashi award.

Wannan video ya nuna yadda Nura zaka fahimci mutum ne mara girman kai da son gani wanda suke kasa dashi sun yi suna a duniya ba kyashi.

Kalli videon anan ta hanyar danna wannan hoton dake kasa