Mansura Isah ta fashe da kuka saboda irin zalunci da akema talaka a Wannan kasa ta Nigeria.

Tabbas Mansura tayi magana masu muhimman ci da kuma ma'ana

Ga mai son Download na Video Sai ka danna Wannan Hoton dake kasa Domin Saukar da videon Cikin wayoyin ku