Kano kowa Yayi Ta kansa - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Kano kowa Yayi Ta kansa


KOWA YA YI TA KANSA: Gwamnatin jihar Kano tace dokar hana goyo akan babur mai kafa 2 tana nan daram kuma zata dawo aiki akan duk wanda aka kama da laifin karya dokar koda kuwa jami'in tsaro ne a fadin jihar daga ranar Alhamis, sannan ya zama dole a sanya takunkumi rufe baki da hanci wato (Face Mask).
Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Dan Agundi ne ya bayyana hakan yayin taron manema labarai a yau.

Drop Your Comment

0 Comments