Gwamna Zulum kenan Yayin da yake shiga Wasu wurare da ke da ban hatsari amma shi ko ajikin sa Burinsa kawai yaga talakawa Cikin walwala da jin dadi

Zaku Iya danna Wannan Hoton dake kasa Domin Saukar da videon Cikin wayoyin ku

Zakuma ku iya danna Hoton dake sama Domin kallo anan batare da kun ajiye a wayoyin ku ba