Zulum yana (Flyover)

Duk da halin da ake ciki game da Cutar Covid a jihar Borno amma aikin Gwamnan jihar na yin Gadar sama wacce itace ta farko a yankin Arewa Maso Gabas. Har Yanzu aikin na tafiya cikin Sauri.