Wai shin menene Gaskiyar Halal Hole da ake magana A Jiddah?

Halal hole Tabbas Gaskiyane an kirkireshe a 2016 a garin jiddah domin kade kade da raye raye wanda suka kira wannan waje a matsayin Halal hole.

Sai dai a wannan lokacin malamai da dama a san sani duniya sun yi Allah wadai da wannan waje na halal hole yadda suka sake nuna bacin rai da yadda aka sama sunan wajen.

Amma daga Baya yadda aka tsara wajen bai samu karbuwa da bunkasa kamar yadda aka tsara wajen ba

Ga Videon Yadda aka fara gudanar da rawa da kade kade a 2016  a Halal hole