Duk wanda yake da hujjar cewa ni barawon gwamnati ne ya fito ya fada ko ya kaini kotu - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Duk wanda yake da hujjar cewa ni barawon gwamnati ne ya fito ya fada ko ya kaini kotu


Tsohon mataimakin shugaban kasa alhaji atiku abubakar ya fito ya bayyana cewa duk wani me masa kallon maha'inci, ko ganin ya saci kudi
A kasar nan ya fito ya bayyana abubuwan daya sata in da hali ma ya kaishi kotu.


Tsohon mataimakin shugaban kasar ya furtaa I'na kalubalantar duk wani wanda yake da hujja akaina na zargin cin hanci to ya bayyanawa Duniya ko ya kaini Kotu, in kuma kazafi yake yi min don ya bata min suna to na bar shi da Allah" ~

In a'a manta ba zaben shuwagabannin daya gabata ne mataimakin shugabar kasar ya sha kaye, har ya zuwa yanzu dai ba'a sani ba ko sai tsaya takara a zaben dake gaba ko zai janye.

Drop Your Comment

1 Comments