Duk randa Buhari ya sauka yan Nigeria sai sun yaba ma aya zakin ta - gwamnati - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Duk randa Buhari ya sauka yan Nigeria sai sun yaba ma aya zakin ta - gwamnati

Garba shehu ya maida martani ga masu sukar buhari hade da gwamnonin arewa inda yake cewa najeriya tana ci gaba sosai musamman a wannan mulin na Buhari kana duk randa akace ba bu Buhari yan Nigeria sai sun dandana kudar su,

Garba yace tunda ake a Najeriya ba’a taba samun shugaban kasar da yayi kokarin da shugaba Buhari yayi akan matsalar tsaro ba. Dan haka gwamnati na iya bakin kokarinta dan shawo  kan matsalar,

Ya kuma bayyana irin nasarorin da ake samu a harkan tsaro amma yan Nigerian ne wasu basa ganin haka, akwai garuruwa da yawa da aka kwato daga hannun yan ta'addan sannan a koda yaushe ana dada ci lagon su wannan ma babban abun a yaba ne.

Drop Your Comment

0 Comments