Dalilin da yasa muka kori almajirai dubu 33 a Kaduna-elrufai - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Dalilin da yasa muka kori almajirai dubu 33 a Kaduna-elrufai


Gwamnatin jahar ta bayyana tasa keyar yaran da kimanin su yakai 35,000 zuwa gidajen iyayen su da cewar, burin ta kowane yaro ya samu ingantatcen ilimi a gaban iyayen sa dalilin kenan da yasa gwamnatin tayi haka.


Kwamishiniyar Jin-kadai da Inganta Rayuwar Al’umma ta Jihar, Hajiya Hafsat Baba ta sanar da haka a wata hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN a Kaduna, yayin da ta ce, jihar ta kuma karbi sama da Almajirai dubu 1 daga wasu jihohin daban.

in ba'a manta ba gwamnatin jahar kaduna ta fi kowace gwamnati tilastawa almajirak barin jahar ta tun a farkon watan azumin nan gwamnatin jahar take sanar da bukatun ta kan almajirak.

To ko yan nigeria zasuji dadin wannan labarin

Drop Your Comment

0 Comments