Da yan Bindiga zasu bamu hadin kai da mun karisa Ruguza Nigeria-Shekau - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Da yan Bindiga zasu bamu hadin kai da mun karisa Ruguza Nigeria-Shekau


An kuma sakin wani video na mayakan kungiyyar boko haram inda a cikin videon aka nuno shekau na neman hadin kan yan bindiga da sauran tsagerun dake sassan Nigeria  kan su bau hadin kai domin karisa ruguza kasar Nigeria.

A cikin sabon bidiyon, Shekau ya nemi ‘yan bindigar yankin arewa maso yamma da na yankin arewa ta tsakiya su hada kai da kungiyar Boko Haram.

A cewar jaridar Humangle, a cikin sabon faifan bidiyon, mai tsawon minti 13 da dakika 49, mutane hudu sun yi magana a cikin harshen Turanci, Fulfulde, Hausa da Faransanci domin aika sako ga jama’ar jihohin arewa.

Shekau dai har ya zuwa yanzu na cin karen sa babu babbaka kana yana aiwatar da abun da yake so dukda an tabbatar da dan ta'adda ne amma har ya zuwa yanzu jama'ar yankin arewa na dada zargin gwamnati dayin sake da barin shekau har ya zuwa iyanzu ba tare da an kamashi ko kashe shi ba.

Drop Your Comment

0 Comments