Boko Haram tayi wa wani kauye Mummunar Barna a Borno - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Boko Haram tayi wa wani kauye Mummunar Barna a Borno


Yan kungiyya Boko haram sun sake kai mummunan hari a kauyen faduma koloram kuma sun samu nasarar kashe a kalla mutane 70, a bayyanan dake fitowa na nuna yan kungiyyar ta boko haram suna zargin mutanen kauyen ne da satar Sirrikan su da fadawa jami'an tsaro. 


Sama da mutum 70 ne suka rasa rayukansu bayan da  kungiyyar Boko haram uka mamaye kauyen Faduma Koloram cikin karamar hukuma Gubio  ta jihar Borno a jiya Talata, sannan suka cinnawa kauyen wuta.

Sunshiga garin ne a jiya da tskar rana  shigar su keda wuya suka ciccin nawa sassan garuruwan Wuta kuma suka kashe akalla mutun 70, bayan haka sun kora tumakao da shanu sun tafi dashi zuwa sansanin su,  wannan na zuwa ne bayan jami'am tsaron Nigeria na dada kaimi a kokarin fada da yan kungiyar dan ganin an kawo karshen ta. 

Drop Your Comment

0 Comments