Me baiwa shugaban kasar shawara kan harkar tsaro, Babagana Mungono ne ya bayyana haka ga manema labarai a fadar gwamnati bayan ganawar da shugaban kasar yayi da shuwagabannin tsaron a yau, Alhamis
Wannan na zuwa ne bayan fama da matsalar tsaro dake addabar kasar, yayin da kuma hare-haren yake ci gaba da afkuwa har ya zuwa yanzu, wannan karon shine lokacin da aka fi fuskantar matsalar tsaro tun daga lokacin hawan shugaba buhari kan mulki.
0 Comments