Bauchi- Kaico yadda wanni saurayi yayi ta luwadi da kanin sa - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Bauchi- Kaico yadda wanni saurayi yayi ta luwadi da kanin sa

Wannan abun zai baku mamaki yadda
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta damke Yusuf Saleh mai shekaru 36 sakamakon zarginsa da ake da yi na yin luwadi da kaninsa.


An tabbatar da hanyar dayake bi domin ganin ya biya bukatan sa ga yaron  yakan sayawa yaron biskit yayin da yake jann sa wani kango domin biyan bukatan sa da shi.

Kakakin rundunar 'yan sandan jihar, Ahmed Wakili, wanda ya bayyana hakan a wata takarda, ya ce an kai musu rahoton al'amarin a ranar 5 ga watan Afirilun 2020. Kuma mahaifin yaran ne ya kai rahoton.


Ba abun da za'ace saidai allah ya kawo saukin al'amarin amin summa amin

Drop Your Comment

0 Comments