Bamu zabe ku don ku rinka kulle mu ba- Sheikh jingir - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Bamu zabe ku don ku rinka kulle mu ba- Sheikh jingir

Sheikh Sani yahaya jingir Malami a kungiyyar izala ya bayyana takaicin sa na yadda gwamnati take dada tsanan tawa al'umma a daidai wannan lokacin da ake fama da cutar nan ta nunfashi. inda ya bayya na cewa al'umma basu zabi gwamnatin Nigeria domin tarin ka kulle su ba

Ya bahyana kullen a matsayin abun Allah wadai kana ya jaddada cewar
 al’ummar Najeriya basu zabi shugabannin Najeriya, domin su kawo masu dokar da za su kulle su a gidajensu ba. Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bayyana haka ne, a lokacin da yake jawabi ga shugabannin kungiyar reshen Jihar Kaduna, da suka kawo masa ziyara, a garin Jos.

Shehin ya bayyana mutuwa ko ba ciwo mutun tabbas zai mutu dan haka babu bukatar sai an kulle al'umma, ya bayyana sauran kasashen da suka bude garuruwan su ana ci gaba da Yin hulda na kasuwanci a matsayin Nigeria tayi koyi da irin  su.

Drop Your Comment

0 Comments