Ali Ndume, mamba a jam'iyyar APC, ya ce bai kamata gwamnati ta ke biyan ma'aikata cikakken albashi ba, saboda yanzu a zaune kawai suke a gida.