Tsohon minista Solomon dalung yayi kaca-kaca da mulkin shugaba buhari kana ya bayyana a tarihin Nigeria ba'a taba mulkin wanda aka kashe mutane ba kamar mulkin buhari,

Wannan abun kaico ne ace har yanzu gwamnati taqi yin komi domin ganin ta  kawar da yan 'addan nan, bayan ba fin karfin gwamnati sukayi ba.

Solomon dalung ya nuna ko a gwamnatin Jonathan da ta yar adu'a ba'ayi asarar rayukan yan nigeria ba kamar wanda ake kan yba wannan mulkin na shugaba buhari.