Ba ni kadai bane Naki jinin mulkin nan Jama'ar arewa ma sun gaji da mulkin nan- Ango abdullahi - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Ba ni kadai bane Naki jinin mulkin nan Jama'ar arewa ma sun gaji da mulkin nan- Ango abdullahi


Ango abdullahi daya daga cikin dattawan arewa ya fito ya bayyana abun da kawai arewa ta ke gwamnatin nan tayi mata biyo bayan raddin da fadar gwamnatin Nigeria tayi masa, a cikin mintuna kadan shima ya bayyana nasa raddin inda ya ke nuna tabbas buhari ya gaza kuma dukkan yan arewa suna tare dashi akan hakan. 

In ba'a manta ba har ya zuwa yanzu yankin arewa na fama da hare haren yan ta'adda inda ako yaushe ake zaman zulumi da fargabar zuwan yan ta'addan,  yayin da jama'ar yankin suke tsammanin samun tsaro daga gwamnati saidai har zuwa yanzu suna dada kokawa na bawani abun kirki da gwamnati tayi na ganin ta daka tar da hare-haren yan ta'addan. 

Drop Your Comment

0 Comments