An bankado wani bideo na jaruma Rahama sadau da kawar ta suna kissing din juna, wannan abu ya bar baya da kura musamman a yankin arewa domin ba'a saba ganin hakan ba, ko me jarumar take nufi da hakan wannan dai alamu ne dake nuna kamar akwai alamu na rashin tarbiyya a cikin sha'anin na su.

Zaku iya kallon videom ko ko sauke shi ta hanyar amfani da operar ku bayan kun danna kan hoton dake saman nan.