Ankama shi Yana Lalata da Alade - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Ankama shi Yana Lalata da Alade


An gurfanar da Ayokunbi Olaniyi, wani matashi mai shekaru 22, a gaban wata kotun majistare da ke yankin Iyaganku a garin Ibadan, jihar Oyo, bisa zarginsa da saduwa da alade. Rundunar 'yan sanda ta na tuhumar Olaniyi, mazaunin yankin Eleti - Odo a kan titin Iwo a garin Ibadan, bisa tuhumarsa da aikata laifi guda daya; laifin saduwa da alade, wanda hakan ya sabawa dokar rayuwa ta hankali. Dan sanda mai gabatar da kara, Insifekta Opeyemi Olagunju, ya sanar da kotu cewa an kama Olaniyi ya na saduwa da alade a yankin unguwar Elewi - Odo, Ibadan, da misalin karfe 4:00 na yammacin ranar 2 ga watan Afrilu. 

Drop Your Comment

0 Comments