An fara yin babbbar Zanga Zanga a Arewa - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

An fara yin babbbar Zanga Zanga a Arewa

An fara yin zanga-zangar nuna halin ko in kula da gwamnatin Nigeria take nunawa aman rayukan yan arewa wanda a yanzu haka wannan zanga-zangar na lumana na kan wakana a fafin jahar katsina.

Wannan hoton wani yanki ne na zangar zangar yayin da mutane suke cike da takaicin yadda gwamnati ta ke nuna halin ko in kuka ga rayukan yan arewa wannan zanga-zangar zai ci gaba da wakana har ya zuwa lokacin da hali zaiyi hali.. Wato zuwa lokaci da gwamnatin zata amince ta samawa yan yankin arews mafita.

Drop Your Comment

0 Comments