Wannan wani video ne na yam mata da aka daura shi a yanar gizo suna yin rawa da alama basu da tarbiya ganin yadda suke rawar sun bar girjin su abubbude ga kuma yadda suke nuna alamu na rashin kunya.

Zaku iya shiga video din ku danna dan ganewa kanku irin abun da yan matan su keyi saidai muna daura wannan video dinne bawai dan muna jin dadin sa ba saidai dan al'umma susan halin da jama'ar hausawa suka shiga a halin yanzu.