Cikin Wani Video Ministar Jinka da take bayani gameda tabbatar da Masu N-power Zuwa ma'aikata Na din din wato tabattu sannan tayi karin Bayani Gameda matsala da Ake samu wajen rashin biyan kudin a karshen ko wanne wata har sai wani wata Yashiga Yayi Nisa.

Domin jin cikakkaken bayani Cikin Video zaka iya kallo Kai tsaye a Cikin wayarka ta hanyar danna alamar Download dake kasa

Download Here
👇👇👇👇👇👇