Abun Ban mamaki da Al'ajabi Yadda sikago (Robot) suke mukabala wato (debate) a tsakanin su abune da zamu iya cewa duniya tazo da wani abu sabo na ban mamaki ta wani bangare kuma abun ban tsoro Yadda wadanan sikago ke autar da al'amura tamkar mutane.

Danna Jan (Red) rubutun dake kasa Domin kallon wanna mukabala a tsakanin Robot Wanda sudai ba mutane ba amma abun akwai ban mamaki.

Danna Jan rubutun nan dake kasa Dan kallo