Video: Gurgu Kidnappers Cikin Wani Video Bayan Dubunsa ta cika - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Video: Gurgu Kidnappers Cikin Wani Video Bayan Dubunsa ta cika
Biyo bayan bayanan sirrin da ta samu, rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta samu nasarar cafke wani gurgu mai suna Shamsu Lawal   Gurgu  dan shekaru 35 dake kauyen ‘Yaryadiya a karamar hukumar Dutsinma tare da Abubakar Saddi Bala dan shekaru 30 wanda aka samu da hannu dumu dumu a harkar satar mutane tare da yin garkuwa da su domin neman kudin fansa.

Danna Alamar Jan Rubutun dake kasa Domin Kalle ma idonka

Drop Your Comment

0 Comments