Video: Bantaba Zinaba kuma Banida Aure Amma Ina dauke da ciki da kanjamau - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Video: Bantaba Zinaba kuma Banida Aure Amma Ina dauke da ciki da kanjamauBanida Aure Amma Ina dauke da ciki da kuma kanjamau sannan tunda nake bantaba kwanciya da wani da na miji ba.

Wannan watace ke furta wannan kalamai Cikin wani Video da ke ta Yawo a Cikin Al'umma sai dai kowa yana mamakin kasancewar haka yadda Wasu ke karyatata Kai tsaye Wasu kuma na goyon bayanta.

Zaka Iya kallon videon Kai tsaye Dan sauraron ta ka kuma yanke hukunci dai dai da tunanin ka

Sauke videon akan wayarka Dan kalle ma idonka

Dannan alamar Ja (Red) na rubutun da ke kasa Domin saukarwa Cikin wayarka

Danna Wannan ja (Red) rubutun dake kasa Domin download

Drop Your Comment

0 Comments