Innalillahi Wa'ina Ilaihi Raji'un
A yau Allah ya dauki ran jarumar Finafinan Hausa mai suna Ladi Muhammad, wadda aka fi sani da "Ladi Mutu Karaba"


Ta rasu bayan ta sha fama da doguwar jinya. Muna rokon Allah ya yi mata rahama, amin.