Nahadu Da Matata Lokacin Da Nake Shirin Fim - Ali Nuhu - TrustPosts
Trustposts - Best Entertainment Gists Portal & Unlimited Music, Video Download For Free...

Nahadu Da Matata Lokacin Da Nake Shirin Fim - Ali Nuhu

Babban Jarumin Shirin fim din Kannywood Ali Nuhu yace ya hadu da matarsa Maimuna a lokacin Shirin fim Wasila.


Yace  : "A shekara 2000 muna aiki shirin fim sai na ganta tazo ta shiga gidan da muke shiri aciki , cikin wasa saina fadawa abokanan aikina Ishaq Sidi Ishaq da Hajara Usman cewa naga matar aure na. Wani abun yake kawo wani.  Mun samu fahimta da ita. 

Bayan kwana biyu na tambayi furodusan fim din Yakubu Lere , cewa yasan danginta cewa Ina son ina gansu ayi magana. Shine ya shirya hadu daga Nan Kuma sai aure. "
Ali Nuhu yakara da cewa matasar itace dake taimaka masa sosai a harkar shirin fim dinsa.

Drop Your Comment

0 Comments