A wani hira da aka yi da babbar tsohuwar jaruma Fati KK ta nuna cewa babban abinda wasu mazan ke bukata a jikin kyakyawar mace shine su aureta su gama jin dadinta su daga nan sai su sake su.

Ta ce  ita  a yanzu gaskiya tsoron sake yin wani aure take yi, saboda tana kallon maza duka dabiar su daya

Ta godewa Allah daya bata iyaye masu fahimta