Maza Duk Halin Su Daya Ne Wajan Aure - Inji Fati KK





A wani hira da aka yi da babbar tsohuwar jaruma Fati KK ta nuna cewa babban abinda wasu mazan ke bukata a jikin kyakyawar mace shine su aureta su gama jin dadinta su daga nan sai su sake su.

Ta ce  ita  a yanzu gaskiya tsoron sake yin wani aure take yi, saboda tana kallon maza duka dabiar su daya

Ta godewa Allah daya bata iyaye masu fahimta

Previous Post Next Post
Sponsored Links
Sponsored Links